--
TOFA! ZANFADA WA DUK WANDA ZAI AURE NI CEWA BANA SON HAIHUWA SABODA WAHALAR KULAWA DA YARA

TOFA! ZANFADA WA DUK WANDA ZAI AURE NI CEWA BANA SON HAIHUWA SABODA WAHALAR KULAWA DA YARA

> Sai Na Faɗawa Duk Wanda Zan Aura, Cewa Zamuyi Aure Amma Da Sharaɗin Bazan Haihi Yara Ba, Saboda Wahalar Kulawa Da Su.


A cewar ta yaya wahala ce zalla samun su a rayuwa, saboda kula da su, dawainiyar su, basu tarbiyya, na daga cikin abinda ya sanya kwata kwata bata sha’awar su.


”Ina mamakin matan dake zumudin aure domin su Haihu, wata tace tana son yaya 3, wata 9, wata goma sha, mhn Ni tab ko daya bana sha’awa.”


”Wai to da suke son ya’yan sun manta da dawainiyar su, basu kulawa, gaskiya bana sha’awar samun su kwata kwata.”


”Dama sai na gayawa duk wanda zan aura cewa Ni fah bana sha’awar haihuwa, duka ba zan haihu ba, saboda ban shirya wannan wahalar ba.” Inji ta.


SOURCE :JaridarSokoto Facebook 

0 Response to "TOFA! ZANFADA WA DUK WANDA ZAI AURE NI CEWA BANA SON HAIHUWA SABODA WAHALAR KULAWA DA YARA "

Post a Comment