--
Saura Ƴan Kwanakin Kaɗan Kalilan A Kaddamar Da Matatar Man Fetur Ta Ɗangote Dake Legas

Saura Ƴan Kwanakin Kaɗan Kalilan A Kaddamar Da Matatar Man Fetur Ta Ɗangote Dake Legas

>

Saura Ƴan Kwanakin Kaɗan Kalilan A Kaddamar Da Matatar Man Fetur Ta Ɗangote Dake Legas

Katafariyar Matatar Man Fetur, Wadda Kuma A Duniya Ita Ce Irinta Ta Farko Za Ta Fara Aiki A Cikin Wata Mai Kamawa Na Disamba A Wannan Shekarar.
Hamshakin Ɗan Kasuwar Alhaji Aliko Ɗangote Ya Kashe Dalar Amurka Biliyan Goma Sha Tara Wajen Ginata Kuma Za Ta Dunga Tace Ɗanyen Mai Har Ganga Dubu Dari Shidda Da Hamsin A Kowacce Ranar Allah.

Daga Jamilu Dabawa

Source 👇

Rariya on Facebook. 

0 Response to "Saura Ƴan Kwanakin Kaɗan Kalilan A Kaddamar Da Matatar Man Fetur Ta Ɗangote Dake Legas"

Post a Comment