--
Mahaifin 442 yace Dansa na cikin koshin lafiya kuma zai dawo Gida cikin koshin lafiya cikin yadddar Allah

Mahaifin 442 yace Dansa na cikin koshin lafiya kuma zai dawo Gida cikin koshin lafiya cikin yadddar Allah

>Mahaifin 442 alhaji Abdulkarim Abubakar idris yace dan sa 442 na cikin koshin lafiya kuma zai dawo Gida cikin koshin lafiya da Yardar Allah. 

Da aka zanta dashi a freedom radio yau Laraba 23/11 /2023  mahaifin na 442 din yace ya aike da wakilci zuwa can nijar din a wannan rana ta Laraba.

Yace kuma sun sami damar zanta wa da dan nasa 442. 

To Allah yasamu dace kuma Allah ya kubutar dashi amin thumma amin. 


0 Response to "Mahaifin 442 yace Dansa na cikin koshin lafiya kuma zai dawo Gida cikin koshin lafiya cikin yadddar Allah "

Post a Comment