MAGANIN SANYI NE SADIDAN.


1. Citta danya ðŸŠī

2. Tafarnuwa 🧄

3. Kurkum ðŸŒŋ

4. Lemon tsami 🍋

5. Zuma ðŸŊ


ðŸĩðŸĩðŸĩ

Ake hadawa a dafa a rika sha sau 2 a rana.


Insha Allahu za a samu waraka.

  Source :Malama juwairiyya Facebook 

0/Post a Comment/Comments