--
Maganin karfin maza a saukake ba tare da wata illa ko Matsala ba

Maganin karfin maza a saukake ba tare da wata illa ko Matsala ba

>

 

Image source /credit /Facebook 


 MAGANIN KARFIN MAZA A SAUKAKE BA TARE DA WATA ILLA KO MATSALA BA!


A Tanadi wadannan Abubuwa Da zan Fada Guda 4


1. 'Danyen Namijin Goro🥔 Guda 4

2. Lemon Tsami🍋 Kanana Guda 2

3. Zuma 🍯

4. Ruwa Cikin Karamin Kofi daya 🍵


YADDA ZA A SARRAFA SU

Da Farko Za a Gurza Wannan Danyen Namijin Goro Guda 4 su dawo Gari, ko a daka ko a niqasu dik dai wanda aka yi yayi daidai


Sai a debi Garin Namijin Goron nan a zuba a cikin wani Empty kofi daban, sannan sai a debo ruwan wanchan kofin a juye a kan garin Namijin goron nan a Gauraya sosai ya jiku a kalla Mintuna Biyar ana Gaurayawa


Sai a Dakko Rariya ko wani Abu me kama da haka a tace shi, sai a zubar da Diddigan ko tsakin, Sannan Sai a yanka lemon tsamin nan suma a mammatse su a a cikin rariyar ana matso ruwan a cikin ratiyar izuwa Cikin wannan kofin da tataccen Ruwan namijin Goron ke ciki, in aka Gama Matse lomon tsamin nan sai a kara Juyashi a gauraya sosai sannan sai a debi Zuma mekyau ta Asali 🍯 Cikin Babban chokali 2 a zuba a kara Gaurayawa, Ana so kaman Saura Mintuna 15 A fara Jima'i sai ka shanye a take kar ka raba biyu, Gabadaya ake so ka shanye, 


Hmmm! Zaka Sha mamakin Yadda Zaka Biyawa Mace Bukatar ta yadda ya kamata kuma kaima ka biyawa kanka yadda ya kamata.


GARGADI

Ba a so a dinga shan wannan Hadi kullum-kullum Amma ana so a Sati a sha kaman sau uku, Baya Sa Olsa kuma baya daga Olsa


Source /credit /sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Maganin karfin maza a saukake ba tare da wata illa ko Matsala ba "

Post a Comment