--
Ko kun San auren da yafi ko wanne aure hadari kuwa a wannan zamanin

Ko kun San auren da yafi ko wanne aure hadari kuwa a wannan zamanin

>
 " Aure mafi HADARI, shine wanda Mace ta Auri namiji dan kudinsa. Namiji ya Auri Mace dan kyawunta. Saboda duk lokacin da Kudinsa ko Kyawunta ya ƙare, aurensu ya ƙare. "


Bin Mu'az Fago ✍️
Credit /source /sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Ko kun San auren da yafi ko wanne aure hadari kuwa a wannan zamanin "

Post a Comment