--
Hukumar Hisbah ta gana da ‘yan Tiktok a Kano domin tattaunawa kan yadda za a yada kyawawan dabi’u maimakon fitsara a shafin.

Hukumar Hisbah ta gana da ‘yan Tiktok a Kano domin tattaunawa kan yadda za a yada kyawawan dabi’u maimakon fitsara a shafin.

>

Hukumar Hisbah ta gana da ‘yan Tiktok a Kano domin tattaunawa kan yadda za a yada kyawawan dabi’u maimakon fitsara a shafin. 

Mubarak Unique Pikin na daya daga cikin shahararrun ‘yan Tiktok da suka halarci taron kuma ya shaida wa BBC cewa tattaunawar ta su ta mayar da hankali ne kan yadda za a kiyaye bata sunan musulunci da al’adar bahaushe. 

A baya dai Mubarak na cikin wadanda aka yi wa bulala bayan da suka amsa laifin bata sunan gwamnan jihar Kano, Umar Ganduje. 

📸: Mubarak Unique Pikin

SOURCE 👉 BBC Hausa ON FACEBOOK. 

0 Response to "Hukumar Hisbah ta gana da ‘yan Tiktok a Kano domin tattaunawa kan yadda za a yada kyawawan dabi’u maimakon fitsara a shafin. "

Post a Comment