GYARAN JIKI GA MA'AURATA DA YAN MATA:Image source 👉Facebook. 

A samu ayaba da nono ko kindirmo a kwaba a waje daya sannan a shafa a fuska ko fata na tsawon minti 20 sannan a wanke da ruwan dumi.


* Lemun tsami da sukari na taimakawa wajen fitar da fatar da ke da gautsi a jiki sannan suna sanya fata haske. A samu sukari kamar cokali daya sannan a matse ruwan lemun tsami a ciki sai a rika shafawa a fuska a bari na tsawon minti uku sannan a wanke.


* A yi amfani da daya daga cikin ababen da na lissafo. Kada a shafa a lokaci guda don amfani da abubuwa da yawa na haifar da kuraje.


Source 👉sirrin rike miji on Facebook 

0/Post a Comment/Comments