--
Babban Dalilin da yasa matan wannan zamanin suke kwantai su rasa mijin Aure

Babban Dalilin da yasa matan wannan zamanin suke kwantai su rasa mijin Aure

>Yawancin mata a wannan lokacin da muke ciki suna fama da matsalar rashin aure, takai takawoma a wannan zamanin yarinya yar 17 tana auren dan shekara 60 kuma su rayu tare. 

Idan muka koma maganar addinin musulunci dama munsan da cewa a karshen duniya mata zasu fi yawa, kuma koda ko wanne namiji zai auri mata hudu to matan zasu yi rago wa. 

Menene yake kawo kwantai ga mata (rashin miji)? Ga dalilai 👇

Rashin kana a, maana rashin godiyar Allah, zaka zo mata da maganar aure ammafa lissafinta kawai shine me katara, nawa kake dashi. 

Wasu matan kuma basa neman zabin Allah sai kawai suke suna son me kyau, dogo, me kaza me kaza. hajiya kibarwa Allah kawai. 

Wasu kuma zaka zo neman aurensu sai suce wai sunyi wa fahad, Khalifa, salim alkawarin aure, idan kace yana ina sai tace wai yana school. Bai war Allah kisake tunani. 

Zaka zo neman aure wai sai tace ni karatu zanyi gaskiya aure bayan zuba wallahi, sister think again. 

Zakaje neman auren ta wai sai tace ita bazata auri Mai Mataba saboda haka ka kara gaba. Sister think again.

Wallahi ku canja tunani wadannan Matsalolin suna nan acikin mata sai time ya kure kuma sai a fara tunanin da zai zama mara amfani. 0 Response to "Babban Dalilin da yasa matan wannan zamanin suke kwantai su rasa mijin Aure "

Post a Comment