--
Da Dumi Duminsa: Tinubu ya caccaki Atiku da rashin biyayya lokacin da ya yi fada da Obasanjo suna kan mulki

Da Dumi Duminsa: Tinubu ya caccaki Atiku da rashin biyayya lokacin da ya yi fada da Obasanjo suna kan mulki

>

Da Dumi Duminsa: Tinubu ya caccaki Atiku da rashin biyayya lokacin da ya yi fada da Obasanjo suna kan mulki

Tinubun ya yi tambaya da cew yanzun sai ku kara zabar irin wadannan mutanen kuma?

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya caccaki babban abokin hamayyarsa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP kan fitowa ƙarara ya yi fada da Obasanjo a lokacin yana yi wa Obasanjon mataimakin shugaban kasa

"Lokacin da Atiku na a can ya yi fada da mai gidansa a fili. Sun bayyana mana yadda suka kashe kudade wajen saya wa 'yan matansu motoci. Ba su bada kunya ba? Sai kuma ku kara zabarsu kuma? Inji Tinubu lokacin da yake gudanar da kamfen yau a Warri jihar Delta.

SOURCE 👇👇

Hasken Shiriya on Facebook. 

0 Response to "Da Dumi Duminsa: Tinubu ya caccaki Atiku da rashin biyayya lokacin da ya yi fada da Obasanjo suna kan mulki"

Post a Comment