--
Da Dumi-Dumi: ~Bana bukatar Addini a rayuwata!

Da Dumi-Dumi: ~Bana bukatar Addini a rayuwata!

>Wole Soyinka dan Najeriya, kuma Malamin turancin da yayi fice a Africa dama Duniya baki daya ya bayyana cewa baya bukatar addini koma wane iri ne a rayuwarsa, saboda haka baya bautawa kowa.


Ya fadi hakan ne wajen kaddamar da wasu litattafansa na turanci sunki biyu wadanda ya rubuta akan turanci kamar yanda ya saba a ranar asabar din data gabata.


 Kamar yadda Jaridar PMNews ta wallafa, Soyinka yayi ikirarin zama mutum wanda yayi imani da tatsuniyo yi ne kuma yana da yancin yin hakan madamar ya gamsu da abinda yake da yakini akai.


 Yake cewa; “Ina bukatar guda daya ne (Addini)? Ban taba ji a jikina cewa ina bukatar daya daga cikin addinan duniya ba.

Source 👇

Dandalin labarai on Facebook. 

0 Response to "Da Dumi-Dumi: ~Bana bukatar Addini a rayuwata!"

Post a Comment