--
DA DUMI DUMI, ANSAUYAWA COMMISSIONER YAN SANDA NA KANO WAJAN AIKI

DA DUMI DUMI, ANSAUYAWA COMMISSIONER YAN SANDA NA KANO WAJAN AIKI

>





Image source :dcl Hausa Facebook 


Babban sufeton ‘yan sandan Nijeriya Alkali Usman ya sauya wa kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Abubakar Lawal wurin aiki zuwa jihar Ebonyi, biyo bayan zarginsa da cin hanci da wasu manyan jami’an ‘yan sandan jihar suka yi masa.


Source : dcl Hausa Facebook 


0 Response to "DA DUMI DUMI, ANSAUYAWA COMMISSIONER YAN SANDA NA KANO WAJAN AIKI "

Post a Comment