--
CREDIT GRANT PROGRAMM FCT CARES.

CREDIT GRANT PROGRAMM FCT CARES.

>

 




3.1 Credit Grant if you took a Loan from a CBN regulated Financial Institution, put the Loan amount and the Name of the Financial Institutions




3.1 Credit Grant shine ne wanda idan mutum ya karɓi rance daga cibiyar kuɗi ta CBN, shirin Fct cares zasu biya mishi kashi 40% na adadin rancen daya karba .


 


Wajibi mutum ya kasan ce shi member ne a wata Cooperative Multi-purpose society da take da rijistar birnin tarayya abuja .




Domin sanin yadda zaka shiga cikin shirin Fct ng-cares programmes yi magana ta WhatsApp 09063570041 zamu tura maka da form Zaka cike cikin form din zaka zabe Cooperative multi-purpose society da kake so ka zama member acikinta zamu tura maka da certificate dinta idan ka samu sakon zuwa yin documents.




Wanda aka yiwa rijista satin daya gabata Insha Allahu next week zaa fara tura sakon SMS don gudanar da documents kana samun sakon Kayi kokari ka sanar damu akan lokaci yadda mutum ba sai yaje abujan ba .




©️ Ahmed El-rufai Idris 


Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

0 Response to "CREDIT GRANT PROGRAMM FCT CARES."

Post a Comment