Abubuwa biyar 5 da suke wanke zuciyar dan adam
Thursday, 24 November 2022
Comment
Abubuwa guda biyar da suke wanke zuciyar dan adam👇
Karanta Alqur'ani tareda Fahimtar maanar sa dakuma nutso cikin maanar sa wannan yana daya daga cikin abubuwa 5 da suke wanke zuciyar dan adam,
Abu na biyu kuwa shine,rage ciki, maana kar kudinga cin abinci dayawa, wani lokacin zaka ga wasu sun sa abinci agaba suna ta Nada kamar ba gobe, to haka yana kawo matsalar zuciya,
Abu na uku kuwa shine sallar dare, kuma ita sallar dare karatun qurani ne aciki, lallai haka yana wanke zuciya,
Sannan addua da asuba dakuma azkar na asuba,
Nakarshe kuma shine zama da mutanen kirki, lallai zama da mutanen kirki yana wanke zuciyar dan adam sosai.
0 Response to "Abubuwa biyar 5 da suke wanke zuciyar dan adam "
Post a Comment