--
Ricíkí ya barké tsakanìn Murtala Sulen Garó da shugaban masú rinjayé a majalisar wakilai ta Nìgeria Alhasan Ado Doguwa a wanì zaman jiga-jigan Jam'iyar APC a jìhar Kanó.

Ricíkí ya barké tsakanìn Murtala Sulen Garó da shugaban masú rinjayé a majalisar wakilai ta Nìgeria Alhasan Ado Doguwa a wanì zaman jiga-jigan Jam'iyar APC a jìhar Kanó.

>

Image source :dokin karfe tv Facebook 

 SIYASAR KANÓ: An Bawa Hammata Iska Tsakanìn Murtala Sulen Garó Da Alhassan Ado Doguwa 

Ricíkí ya barké tsakanìn Murtala Sulen Garó da shugaban masú rinjayé a majalisar wakilai ta Nìgeria Alhasan Ado Doguwa a wanì zaman jiga-jigan Jam'iyar APC a jìhar Kanó.

Jaridar Daily Nígeriá ta rawaitó cewa wanì rikici ya barke tsakanin jiga-jigan jam'iyar APC na jihar Kano, a wani zama da akayi a gidan ɗan takarar gwamnan jihar wato Nasiru Gawuna, inda Alhasan Ado Doguwa ya jefi Murtala Sulen Garo da kofin shayi a darén jiya Litinin. 

- Mé za kúce ?

Source :dokin karfe tv Facebook 

0 Response to "Ricíkí ya barké tsakanìn Murtala Sulen Garó da shugaban masú rinjayé a majalisar wakilai ta Nìgeria Alhasan Ado Doguwa a wanì zaman jiga-jigan Jam'iyar APC a jìhar Kanó."

Post a Comment