Adam A Zango Empowerment Opportunities SIYASA Abin Al'ajabi a Najeriya: Dan Talaka ya Samu Aiki a CBN... By Admin Thursday 30 June 2022 0 Dan Talaka ya Samu Aiki a CBN... Dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi jihar kano Ya samawa Adamu Yusif Musa Bichi ai...
SIYASA Zaben 2023: Anya APC za ta kai labari kuwa? Atiku fa ya dagula musu lissafi, By Admin Friday 3 June 2022 0 Zaben 2023: Anya APC za ta kai labari kuwa? Atiku fa ya dagula musu lissafi, Daga: Ahmed Tijjani Ramalan IYA RUWA FIDDA KAI: APC ta ce ba ...
Adam A Zango Empowerment Opportunities SIYASA Na sha daƙyar a hannun gwamnatin Kano, bayan sun yiwa mutane na yankan Rago a daren jiya -- Kalli bidiyon Sha'aban Sharada By Admin Friday 27 May 2022 0 Shi kansa Sha'aban yace dakyar yasha a hannun gwamnatin jihar Kano, baya ga raunata mutanensa tare da hallaka wasu da akayi a taron zabe...
Adam A Zango SIYASA Da Dumi-duminsa| Kwankwaso ya ziyarci shekarau a Gidansu yanzu haka.. By Admin Sunday 15 May 2022 0 Da Dumi-duminsa| Kwankwaso ya ziyarci shekarau a Gidansu yanzu haka.. Ku dakacemu... kuna iya kallon Hotunan A Kasa
Adam A Zango SIYASA WATA SABUWA: Shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin Kano da jiga-jigan siyasar yankinsa zasu fice daga APC By Admin Friday 13 May 2022 0 WATA SABUWA: Shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin Kano da jiga-jigan siyasar yankinsa zasu fice daga APC Cikin Hotuna: Shugaban ma'ai...
Adam A Zango SIYASA Buhari Ba Zai Ƙara Wa'adi Don Magance Matsalar Tsaro Ba, Cewar Garba Shehu By Admin Wednesday 11 May 2022 0 Buhari Ba Zai Ƙara Wa'adi Don Magance Matsalar Tsaro Ba, Cewar Garba Shehu DAGA Ibrahim Da'u Dayi Babban Mai taimakawa shugaban ƙas...
Adam A Zango SIYASA Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa mataimakinsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon kwamishinan kananan hukumomi Murtala Sule Garo Fom na tsayawa takara gwamna da mataimaki a jam'iyyar APC. By Admin Tuesday 10 May 2022 0 Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa mataimakinsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon kwamishinan kananan hukumomi Mur...
Labari SIYASA ‘Yan siyasan Arewa 10 baya ga Atiku, Kwankwaso, da Yarima masu harin zama Shugaban kasa By Admin May 10, 2022 0 A rahoton nan da mu ka kawo, mun kawo sunayen wasu daga cikin wadanda suka yanki fam, suka fito neman takarar shugabanci daga Arewacin Najer...
SIYASA YANZU-YANZU: Bayanan Sirri na Kara Bayyana Cewa Malam Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila, Da Rurum, Sun koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso duba wannan Bayanan👇 By Admin May 10, 2022 0 YANZU-YANZU: Yau ake sa ran Malam Ibrahim Shekarau zai koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso. DAGA Bashir Abdullahi El-...
Adam A Zango SIYASA Wata sabuwa Kuma: Dalilai 10 na rashin cancantar Gawuna/Garo -Injin Matashin Lauya Abba Hikima By Admin Monday 9 May 2022 0 Dalilai 10 na rashin cancantar Gawuna/Garo 1. Zaben Gawuna a matsayin Gwamna zai karfafa sakawa barna. Ka’ida ce sananniya ga ma’abota han...
Adam A Zango SIYASA Yanzu yanzu: Ganduje ya Sayi Form Din takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC By Admin May 09, 2022 0 Tuni Gwamna Ganduje ya sayi Form na Takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo Tsohon Mat...
SIYASA PDP ta tafka babban kuskure databar Kwankwaso ya fita daga Cikinta -CewarProfessor Kamilu Sani fagge By Admin May 09, 2022 0 PDP TA TAFKA BABBAN KUSKURE DA TA BAR KWANKWASO YA FITA DAGA CIKINTA Professor Kamilu Sani fagge Babban masanin siyasa na duniya Kuma Mai fa...
addini SIYASA TSARO Ana Yakar Arewa Ta Fuska Uku, Amma Mutanen Yankin Ba Sa Ganewa_ Sheikh Ibraheem El-Zakzaky duba abinda yace By Admin May 09, 2022 0 Ana Yakar Arewa Ta Fuska Uku, Amma Mutanen Yankin Ba Sa Ganewa_ Sheikh Zakzaky Daga: Abdulrashid Kabir Gwanimi 1-Noma. wadda ita ce tushen a...
SIYASA Jerin sunayen 'Yan majalisar Jihar Kano 10 Da suka fita daga Jam'iyyar PDP suka Koma NNPP By Admin Sunday 8 May 2022 0 List of 10 Kano State House of Assembly Members Who Decamp From PDP to NNPP 1. Hon. Isyaku Ali Danja- Gezawa 2. Hon. Umar Musa Gama -Nassar...
SIYASA Zaben 2023: Shekarau, Barau Da Kawu Sumaila Na Shirin Ficewa Daga APC zuwa NNPP Kwankwasiyya By Admin May 08, 2022 0 Zaben 2023: Shekarau, Barau Da Kawu Sumaila Na Shirin Ficewa Daga APC zuwa NNPP Kwankwasiyya Biyo bayan matakin da Masu ruwa da tsaki a jam’...
Adam A Zango SIYASA DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajin sa da Sulen garo a Mastayin Deputy. By Admin May 08, 2022 0 DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajin sa da Sulen garo a Mastayin Deputy. Nasir Gawuna, mataimakin Ganduje an zaɓe shi a m...
addini SIYASA Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP By Admin May 08, 2022 0 Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP Daga Baya Anjiyo Madugu Na Cewa: Jam'i...
Adam A Zango Application Labari SIYASA Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP. By Admin Saturday 7 May 2022 0 Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP. Daga karamar hukumar Nasara tun...
Adam A Zango SIYASA Ana wata ga Wata: EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa By Admin May 07, 2022 0 EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa Hakan ya samo asali ne yayin da Jam'iyar APC ta tar...
Adam A Zango SIYASA Lissafi ya canja rahoton sirri yana nuni da cewar kwai yiwuwar jam'iyyar APC ta......... By Admin Friday 6 May 2022 0 Lissafi ya canja rahoton sirri yana nuni da cewar kwai yiwuwar jam'iyyar APC ta tsayar da Zulum ɗan takarar ta na shugaban kasa a zaɓen ...