--
Kokusan Dacewar Daya Daga Cikin Magungunan Da Zogale Yake Harda Maganin Ciwon Koda (Wato Kidney Failure)

Kokusan Dacewar Daya Daga Cikin Magungunan Da Zogale Yake Harda Maganin Ciwon Koda (Wato Kidney Failure)

>




Image source :Takar Murtala Facebook 




Daga Cikin Sirrikan Zogale Da Allah ya Albarkace shi dashi shine maganin matsalar Koda wato kidney disease ko kidney failure.


Kawai zaku samu original garin Zogale ne ku siya.


Yanda zakuyi amfani dashi shine Zaku Tafasa Ruwan Rabin karamin Kofi tare da tafarnuwa bayan Kun sauke ruwan sai ku dibi teaspoon na garin Zogale sai a zuba a kulle shi bayan mintuna goma sai kusa Zuma kusha da safe kafin karyawa haka da dare idan zaku kwanta barci yazama shine last abun da zaku Sha a Daren. Da Yardar Allah za'asamu waraka cikin kankanin lokaci.


Allah yasa mudace Ameeen.


Dan'uwanku a kullum.


TMP MURTALA KAWO

CEO Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store KAWO KADUNA

08037624598

0 Response to "Kokusan Dacewar Daya Daga Cikin Magungunan Da Zogale Yake Harda Maganin Ciwon Koda (Wato Kidney Failure) "

Post a Comment