--
Gomnatin Nigeria Ta Fara Turawa Yan Nigeria Kudade A ACCOUNT Dinsu

Gomnatin Nigeria Ta Fara Turawa Yan Nigeria Kudade A ACCOUNT Dinsu

>

 







DA DUMI-DUMINSA: Da Yammacin Yau Talata Gwamnatin Najeriya Ta Fara Turawa 'Yan Najeriya Dubu 77k, 107k, 31k Zuwa Bankunansu.



Idan baku manta ba a kwanakin baya Gwamnatin ta turawa da yawa daga cikin 'yan Najeriya Naira dubu 4k, 5k, 6k, 8k, 10k hada masu 15k.





Shin ko kuma kun samu?




- Daily News Hausa

0 Response to "Gomnatin Nigeria Ta Fara Turawa Yan Nigeria Kudade A ACCOUNT Dinsu"

Post a Comment