--
Dan Kasar China Da Ake Zargi Da Kashe Budurwarsa A Kano Ya Musanta Zargin

Dan Kasar China Da Ake Zargi Da Kashe Budurwarsa A Kano Ya Musanta Zargin

>




Daga Hassana Magaji


Mista Geng Quarong dan kasar Sin da ake zargin ya caccakawa Budurwarsa mai suna Ummukulsum Sani Buhari wuka a jihar Kano, ya musanta zargin a gaban kotu.


Hakan ya biyo bayan da kotu ta karanta masa laifin da ake tuhumar sa da aikatawa yayin zaman sauraron shari'ar.

0 Response to "Dan Kasar China Da Ake Zargi Da Kashe Budurwarsa A Kano Ya Musanta Zargin"

Post a Comment