--
Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba adreshi da yadda zakayi Rijister yanzu

Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba adreshi da yadda zakayi Rijister yanzu

>

 


NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ


©Ahmed El-rufai Idris 


Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.


Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da ฦดan kasuwa wanda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su KYAUTA MILIYAN DAYA zuwa sama 


Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku halarci cibiyoyin bayar da horo na Gwamnatin Tarayya data amince da su kamar SMEDAN da NDE .


•Wanda bashi da rijistar kamfani Dole ya kasance yana da Certificate ( EDI ) da aka ba bashi bayan samun horo da yayi a shirin bayar da rancen AGSMEIS LOAN,duk mai son shiga cikin shirin bai cancanta ya nema da Smedan certificate ba, Don Allah ku yi tafiya zuwa EID CENTER domin karbo Certificate 


•Da dai sauran bayanin da suka shafi duk mai son shiga cikin shirin. 


Masu Rijistan kamfani. 

•Notional Id card ko drivers license 

•Bank Verification Number (BVN)

•CAC Registration Documents 

•Tax Identification Number (TIN)


Domin samun cikakken bayani akan shirin nan zaka iya ziyartar MINISTRY OF COMMERCE da INDUSTRY a jihar ku, saidai wasu jahohin an rufe ,wasu jahohin kuma suna bude ga links din nan a jaraba Allah ya bayar da nasara . 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/44/01 °Kebbi state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/43/01 °Katsina state Ng-cares


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/42/01 °Jigawa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/6/40/01 °Gombe State Ng-Cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/37/01 °Borno State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/36/01 °Benue State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/35/01 °Bayelsa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/33/01 °Adamawa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/50/01 °Yobe state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/49/01 °Sokoto state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/45/01 °Kogi State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/48/01 °Rivers state Ng-cares 


•https://cares.plax.ng/web-nomination/45/16/27 °Bauchi State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/53/15/10 °Zamfara State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/50/17/27 °Phalatu State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/48/18/27 °Taraba State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/41/14/27 °Kwara State Ng-cares 


©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awareness Furum ๐Ÿ’ช

0 Response to "Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba adreshi da yadda zakayi Rijister yanzu"

Post a Comment