--
Banida Hannu A Mutuwar Nura Mustapha waye” Cewar Zee Zango kamar yadda ta bayyana cikin wannan Bidiyon nata

Banida Hannu A Mutuwar Nura Mustapha waye” Cewar Zee Zango kamar yadda ta bayyana cikin wannan Bidiyon nata

>


Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

A yau munzo muku da wani sabon rahoto akan yadda wata baiwar allah ta wanke kanta akan cewa batada hannu a mutuwar nura mustapha waye.

Zee Zango din ta fito tace mutane subar zaginta akan bidiyon datayi na mamacin domin wasu suna cewa ai itace tayi mishi baki,a cewar ta tace lokacin shi ne kawai yayi kuma ita a Lokacin tayi abunne kawai don raha ba wai don haka ba.


Jarumar ta bayyana hakanne a wata hira da zamu saka muku bidiyon anan kasa:
0 Response to "Banida Hannu A Mutuwar Nura Mustapha waye” Cewar Zee Zango kamar yadda ta bayyana cikin wannan Bidiyon nata"

Post a Comment