--
YANZU-YANZU: Bayanan Sirri na Kara Bayyana Cewa Malam Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila,  Da Rurum, Sun koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso duba wannan Bayanan👇

YANZU-YANZU: Bayanan Sirri na Kara Bayyana Cewa Malam Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila, Da Rurum, Sun koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso duba wannan Bayanan👇

>

YANZU-YANZU: Yau ake sa ran Malam Ibrahim Shekarau zai koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso.

DAGA Bashir Abdullahi El-bash

Kamar Yadda Shafin Jam'iyyar NNPO ya Wallafa A Facebook: 

Yanzu Kuma Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya kammala shirye-shiryen ficewa daga jam'iyyar APC zuwa (NNPP).
0 Response to "YANZU-YANZU: Bayanan Sirri na Kara Bayyana Cewa Malam Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila, Da Rurum, Sun koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso duba wannan Bayanan👇"

Post a Comment