--
WATA SABUWA: Wallahi Na Ga Jinjirin Watan Shawwal Da Idona A Garin Doma Dake Jihar Nasarawa, Cewar Isyaka Dahiru

WATA SABUWA: Wallahi Na Ga Jinjirin Watan Shawwal Da Idona A Garin Doma Dake Jihar Nasarawa, Cewar Isyaka Dahiru

>

WATA SABUWA: Wallahi Na Ga Jinjirin Watan Shawwal Da Idona A Garin Doma Dake Jihar Nasarawa, Cewar Isyaka Dahiru

Daga Ismail Muhammad Sufi Lafia, Nasarawa 

Mun samu labarin cewa wani bawan Allah mai suna Dahiru Isyaka daga garin Doma jihar Nasarawa sun gan jinjirin watan Shawwal a ta yankin Round About, Da kuma saman LabrabaIsyaka a ce ga duk masu shakku kan maganars ga lambar wayarsa domin karin bayani; 08034306994

0 Response to "WATA SABUWA: Wallahi Na Ga Jinjirin Watan Shawwal Da Idona A Garin Doma Dake Jihar Nasarawa, Cewar Isyaka Dahiru"

Post a Comment