--
Har gobe ba mu yi nadamar zaben Buhari ba, Cewar Sheikh Kabir Haruna Gombe.

Har gobe ba mu yi nadamar zaben Buhari ba, Cewar Sheikh Kabir Haruna Gombe.

>


 


Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Kuma Sakataren Ƙungiyar Izala ta Kasa, Sheikh Kabir Haruna Gombe ya bayyana cewa har yanzu basu yi nadamar zaben Buhari ba.


Shafin Daily True Hausa ne suka wallafa Labari a daren yau Alhamis. Sai dai Mutane nata Allah wadai da wannan kalamai na wannan shehin Malami.


Duk da cewa wasu na ganin ana fama da matsalar tsaro a kasar da tsananin rayuwa.0 Response to "Har gobe ba mu yi nadamar zaben Buhari ba, Cewar Sheikh Kabir Haruna Gombe."

Post a Comment