--
DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu. Shahararren Dan Ball Ya Musulunta___Cikakken Bayani

DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu. Shahararren Dan Ball Ya Musulunta___Cikakken Bayani

>


 Labari mafi dadi da na tashi dashi a safiyar  yau shine na musuluntar Dan wasan Arsenal dan qasar Ghana Thomas Teye partey Allah ya tabbatar da digadigansa da namu akan musulunci.


Alhmdllh hakika wannan shine fatan mu ako yaushe muna fatan Allah yakara daukaka muslinci da musulmi yakarya kafirci da kafirai



Mu damuke ciki Allah ya tabbatar damu a cikin sa yasa muna daga cikin yan Aljannah ranar Qiyama Ameeen.

0 Response to "DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu. Shahararren Dan Ball Ya Musulunta___Cikakken Bayani"

Post a Comment