--
DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu aka firar da wani faifan Videon wanda yake dauke da Murya da Photon Sheikh Dr Inda taye bayyana wasu......

DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu aka firar da wani faifan Videon wanda yake dauke da Murya da Photon Sheikh Dr Inda taye bayyana wasu......

>


 Labari da Dumi-Dumin sa Yanzu-Yanzu Sheikh Albanin Gombe Cikin karatun sa ya bayyana wadansu maganganu wadanda suka shafi irin mutanen da yakamata sudinga fitowa takara,

Kamar yanda malamin yakafa Misali da wani na kusa dashi Wanda yanzu haka shima yanada wani babban mukami a gwamnati,

Malamin yaci gaba da cewa Idan da za'a dinga daukar mutane irin su Tom da lallai za'a dinga samun sauyi irin Wanda mutane ke bukata,

Haka zalika malamin yaci gaba da bayyana irin wadanda yakamata su fito takarar inda cikin hakane har yafadi wata magana wadda mutane suka rude ha Dariya,

Malamin yace Wallahi idan kuka sake zakuga Poster Ta anbugu na zauna nadanyi haka da biro an daukeni photo nima nazama Dan takara,

Muna Addu'ar Allah ya tabbatar manah da Alheri yazaba manah Shugabannin da dasuji tausayin mu,

Wannan shine cikakken Videon domin masu kallon bayanan da muka bayyana musu.0 Response to "DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu aka firar da wani faifan Videon wanda yake dauke da Murya da Photon Sheikh Dr Inda taye bayyana wasu......"

Post a Comment