--
Yadda Wani babban abun Mamaki da Al-ajabi daya faru a Gurin Zaman Makokin Alhaji Bashir Tofa A Kano

Yadda Wani babban abun Mamaki da Al-ajabi daya faru a Gurin Zaman Makokin Alhaji Bashir Tofa A Kano

>


"Ikon Allah baya karewa Yau muna zaune a wajen zaman karbar gaisuwa ta marigayi Malam Bashir Tofa, kwatsam sai wata mahaukaciya ta iso wurin kowa na kallonta batace komai ba, saida ta matso GAF  da mutane kawai saita bude baki tace. Kunci kun koshi daga gidajenku kunzo kun binne mana mai bamu abinchi gashi ina jin yunwa.


Dayawa mutane a wurin sai kwalla da hawaye suke. Nan.take Alh baffa bayero ya bada umarni aje a mata wanka a bata abinchi koma ya dauki nauyin mata magani a gidan mahaukata Allah ya saka mishi da alheri.. Allahu Akbar😭


KWAFO RUBUTUN NAYI ANAN FACEBOOK..."


Rabiu Biyora

0 Response to "Yadda Wani babban abun Mamaki da Al-ajabi daya faru a Gurin Zaman Makokin Alhaji Bashir Tofa A Kano"

Post a Comment