--
Masu Aure da Masu Soyayyah, Da Kowa da kowa,  Yana da matukar Muhimmanci Ku Kalli Wannan Bidiyon Na Jaruma Hafsat Shehu Matar Margayi Jarumi Ahmad S. Nuhu

Masu Aure da Masu Soyayyah, Da Kowa da kowa, Yana da matukar Muhimmanci Ku Kalli Wannan Bidiyon Na Jaruma Hafsat Shehu Matar Margayi Jarumi Ahmad S. Nuhu

>


Wannan Bidiyon Yana taba Zuciyar mai tausayi da imani Musamman Ma Wanda yake cikin, yanayi na Soyayyah Ko Rayuwar Aure Tabbas Idan Ka Kalli Bidiyon Hajiya Hafsat Shehu Tsohuwar Jamumar Fina Finan Hausa A Masana'antar Kanny Wood Mata Kuma Ga Margayi Jarumi Ahmad S Nuhu, 


Tabbas Zaiji Wani Yanayi Na Damuwa Matuka, Yadda Take Bada Labarin Irin Yadda Sukayi Rayuwa Dashi Ta Aure Cikin Kyautatawa Da Soyayyah,  Abin Ba'a Cewa Komai Saikun Kalli Bidiyon Tukunna,  


Ku Latsa Hoton Dake Kasa Domin Kallon Bidiyon Nan: Gashi Nan A Kasa


0 Response to "Masu Aure da Masu Soyayyah, Da Kowa da kowa, Yana da matukar Muhimmanci Ku Kalli Wannan Bidiyon Na Jaruma Hafsat Shehu Matar Margayi Jarumi Ahmad S. Nuhu"

Post a Comment