--
Shirin Bayar da rancen kudi N2.5 Zuwa 3millon na (AGSMEIS Loan) kukai karar duk wata cibiya data karbi kudin karbar horo EDI center sama da NGN10,000 ta adreshin Email Din nan

Shirin Bayar da rancen kudi N2.5 Zuwa 3millon na (AGSMEIS Loan) kukai karar duk wata cibiya data karbi kudin karbar horo EDI center sama da NGN10,000 ta adreshin Email Din nan

>


Shirin neman rance kudi 2.5 to 3millon AGSMEIS loan, cewa kudin karbar horo EDI center NGN10,000, yayin da business plan bayanin kasuwancin mai neman rance ya kasance NGN5000 korafi yayi yawa akan cewa wasu cibiyoyin karbar horo suna karbar kudaden daya wuce hakan. 


Ana sanar da wanda suke sha'awar shiga acikin shirin dasu bayar da rahoton duk cibiyar da suke karbe kudin daya wuce 15k ta adireshin imel din nake kasa  


whistleblower@nmfb.com.ng.


domin nema maka wannan rance ta hanyoyin da suka dace da biyan kudin da gwamnatin tarayya ta ce a karba duba goma sha biyar zaka iya kiran lambar nan 0 9 0 4 6 0 0 7 3 6 7 ko aika sakon WhatsApp kai tsaye.


©Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Shirin Bayar da rancen kudi N2.5 Zuwa 3millon na (AGSMEIS Loan) kukai karar duk wata cibiya data karbi kudin karbar horo EDI center sama da NGN10,000 ta adreshin Email Din nan"

Post a Comment