--
Labari mai dadi: Ga wadanda suka cike tsarin bayar da rance na AGSMEIS 1M to 3Million.

Labari mai dadi: Ga wadanda suka cike tsarin bayar da rance na AGSMEIS 1M to 3Million.

>


AGSMEIS LOAN PROGRAM 

Make sure your application status will be updated and percentage is up 92% or 100% If not you can contact your EDI office to complete your application or call this for assistance 07033586957

Sabuwar shekara 2022 za,aci gaba da karbar bukatar matsakaitan yan kasuwa da suka nema rance a karkashin shirin AGSMEIS 1M to 3Million. 

Ka duba Application dinka wanda EDI suka maka apply domin tabbatar da cewa sun dora maka Business Plan, Guarantors, da Assessment sannan ka tabbatar Status dinka yakai 75 ko 92 ko 100 ta hakane Bankin Nirsal zasu tura sunan ka zuwa Babban bankin Najeriya CBN domin aminta da rancen da kuka nema. 

Ka shiga Browser da kanka ka shiga Agsmeis Portal https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/  ka saka Email Address din da kayi amfani dashi wurin cike wannan Loan sannan kasa Password, idan Password yaki shiga to ka turo neman Sauya Password (Forgot Password) sai ka shiga Email dinka zasu turo maka Reset Password sai ka sauya kasa wanda kakeso.

Idan kaga abunda baka gane ba ko kuma Status dinka bai kai wannan adadin ba to ka kira EDI Office da suka maka training domin ka biyasu su dora maka sauran kayanka ko kuma kaje Cafe Center ta kusa dakai ko kuma ka kira lambar nan domin agaji 07033586957 domin shiga jerin wadanda Nirsal Microfinance zasu bukatar su ta neman rancen zuwa babban bankin Najeriya CBN.

Wanda suke da ra'ayi suke da hali zasu iya biyan dubu goma sha biyar 15k don ayi musu rijista da bi musu duk matakan da suka dace wurin neman wannan rance na 1m to 3m akan kudin da babban bankin Najeriya yace a karba NGN15000 kira layin nan 09063570041 ko ka aika sakon WhatsApp. 

Wanda suka bayar da aikin su watan daya gabata suyi hakuri, har yanxu aikin su bai kammala ba da zarar an gama zaa sanar dasu, idan mutum yana bukatar kudin sa daya bayar yayi magana ta wurin da aka karbi kudinsa zaa dawo mishi da kudinsa insha Allahu. 

Masu rijista su kira lambar nan 09063570041 

Masu tambaya zasu iya kiran layin nan 07033586957

Saifullahi Abbas Hadejia

0 Response to "Labari mai dadi: Ga wadanda suka cike tsarin bayar da rance na AGSMEIS 1M to 3Million. "

Post a Comment