--
Duk wanda ke Hawan babur din Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP) Ya zama wajibi ya Kula Sosai, Ku Kalli Wannan Bidiyon

Duk wanda ke Hawan babur din Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP) Ya zama wajibi ya Kula Sosai, Ku Kalli Wannan Bidiyon

>


Wani bidiyo ya bayyana a Sahar Facebook a Shafin Mai Magana da yawun Rununar 'Yan sanda ta Kasa Reshen Jihar Kano,  DSP. ABDULLAHI HARUNA KIYAWA, 


Bidiyon yana kunshe da wata Hira da akayi da wasu barayin Waya Da Sukazo Sabuwar Hanya domin Sacewa Mutane wayar Hannu, wadda daga zarar su hau Babur Din Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP)


Wanda dubun matasan ta cika ankamasu bayan sun yiwa mutane da yawa satar waya, don haka duk wanda yake hawa babur din Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP) To yayi hattara da wa dannan Mutane Ku Latsa Hoton Dake Kasa Domin Kallon Bidiyon Yadda Ta Kaya Da Wadan Nan Barayin Wayar Masu Amfani Da Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP)0 Response to "Duk wanda ke Hawan babur din Adaidaita Sahu (KEKE NAPEP) Ya zama wajibi ya Kula Sosai, Ku Kalli Wannan Bidiyon"

Post a Comment