--
Da gaske ne an kama Shugaban Jam'iyyar (APC) Na Jihar Kano,? Ku kalli Bidiyon Nan domin tabbatarwa

Da gaske ne an kama Shugaban Jam'iyyar (APC) Na Jihar Kano,? Ku kalli Bidiyon Nan domin tabbatarwa

>

 


Tun bayan samun rabuwar kai A Jam'iyya Mai Mulki ta (APC) a jihar kano. aketa samun Cece kuce tsakanin Bangarori Guda Biyu,  Bangaren Sanatan Kano ta Tsakiya wato Bangaren Malam Ibrahim (Shekarau Sardaunan Kano),  


Da bangaren Hon. Abdullahi Abbas (Dan Sarki) Abubuwa Nata Kara Rincabewa Musamman Ma a yanayin da ake ciki na Rashin Takamemen Wanda Zai Rike Kujerar Shugabancin Jam'iyyar, ta (APC) 


Aranar 01/12/2021 Ansamu Wasu bata Gari Sunkai Hari Office Din Shugaban Jam'iyyar Ta (APC) Bangaren (Shekarau) Inda Suka Kunna Wuta A Office Suka Kone Komai,  


Bayan Faruwar Hakan Anwayi Gari Yau Da Samun Labarin Cewa Jami'an DSS Sunyi Ram Da Shugaban Jam'iyyar Ta (APC) Hon. Abdullahi Abbas (Dan Sarki)


Amma har yanzu majiyarmu bata gama tabbatar mana da Labarin Hakan ba,  Amma Munsamu Wani Guntun Bidiyo Dake Nuni Da Wani Mutum Tamkar Shugaban Na Jam'iyyar Ta (APC)  Hon. Abdullahi Abbas (Dan Sarki) da Jami'an Tsaro Da Wasu Mutane Daga Baya Kamar Yadda Zaku Iya ganin Bidiyon A Kasa: 


KALLI BIDIYO AKASA KU LATSA HOTON DAKE KASA: 
0 Response to "Da gaske ne an kama Shugaban Jam'iyyar (APC) Na Jihar Kano,? Ku kalli Bidiyon Nan domin tabbatarwa"

Post a Comment