--
Abubuwa marasa dadi suna tafaruwa a yankinmu na arewacin Nigeria amma anrasa wanda zaifuto yanemi hakkin yankinsa.......😭

Abubuwa marasa dadi suna tafaruwa a yankinmu na arewacin Nigeria amma anrasa wanda zaifuto yanemi hakkin yankinsa.......😭

>

Abubuwa marasa dadi suna tafaruwa a yankinmu na arewacin Nigeria amma anrasa wanda zaifuto yanemi hakkin yankinsa.......😭

~Gwamnoninmu sunyi shiru

~Sanatochinmu sunyi shiru

~'Yan majalisunmu na taraiyya sunyi shiru

~'Yan majalisunmu najihohi daman su ba'a maganarsu bukatar Gwamnoni ce kawaei a gabansu.

~Muna da manyan 'yan Siyyasa Amma kowa tsoro yahanashi yafuto yayi abunda ya dashe domin ceto Al'ummarsa.

~Sara kunanmu sunyi shiru

~Manyan ma'aikatan mu da 'yan kasuwarmu duk sunyi shiru😭😭😭

  Kowa jira yake mu gama ihun mu a social media  bayan sati daya su kara dawowa su cigaba da watsa mana yar tsaba mucigaba da yabon su akan karyar da suke rayuwa akanta.

Ya Ubangiji Muna rokonka da cikakkun suffofinka daka kadaita kanka dasu tare da  suna yanka masu tsarki ya Allah bamu da karfi bamu da dabara ya Allah ka kawo mana karshen wa'inan masifun Allah duk wani mai hannu a cikin wannan ta'adachin da ake mana Allah Ubangijin ka jarabeshi da duk wani nau'i na cuta mara maganii kowaye 👏🏽👏🏽

0 Response to "Abubuwa marasa dadi suna tafaruwa a yankinmu na arewacin Nigeria amma anrasa wanda zaifuto yanemi hakkin yankinsa.......😭"

Post a Comment