--
Wadanda suka Cike a 2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon

Wadanda suka Cike a 2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon

>


2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN 


wanda applicant status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon. 


Har yanzu yawan mutanan da ake da bukata su nemi wannan rancen a yankin arewa basu kai yadda ake so ba, idan kana da hali zaayi maka komai da komai zaka biya 15k approved kawai zaka jira 090 6 3 5 7 0 0 4 1.


Dubu sha biyar ( 15,000 ) gwamnatin tarayya ta aminta a biya kudin nan ga Cibiyar bayar da horo ta ( E I D ) ga wanda zai shiga cikin shirin, farkon shirin mutane har abun daya wuce 15k sun biya don cin gajiyar shirin. 


Wasu har anyi musu appoved sun yi amfani da kudaden su, wasu kuma suna jirar appoved. 


©Ahmed El-rufai Idris

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

0 Response to "Wadanda suka Cike a 2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon"

Post a Comment