--
Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo

Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo

>


Yadda zaku maida layinku Rccg benefit Idan kunakan tsarin Rccg Holding,  Da farko ku tabbata Cewa Layinku Na Airtel Yanakan Rccg Holding, 


Domin tabbatarwa yanakai Saiku Danna *121*3*5# Zasu nuna maka Tsarin Da Layin yake Kai,  bayan ka tabbatar Zaka Saka N700 Saika Danna *276*200# Zasu Kwashe kudin Gaba Daya,  


Sika Kara Dubawa Kagani Tsarin Yahau Kuwa Sika Sake Danna *121*3*5# Zasu Nuna Maka Yakoma Rccg Benefit Daga Nan Zaka Rinka Saka N100 ta hanyar Shigar Da Lambobin katin Da *126*1*Pin# 


Insha Allahu Zaka Samu Mintuna 40 kana Waya da kowanne Network A Najeriya


Kuyi Share Dan Allah 

0 Response to "Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo"

Post a Comment