--
Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000)

Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000)

>


Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har ta tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register ) watannin baya da suka wuce aka fara kiran mutane a waya cewa sun yi rijistar RAPID RESPONSE REGISTER yayin da wasu aka aika musu da sakon inda zasu ji su kai bayanin su. 


•BVN

•Account No

•Bank Name

Da dai sauransu. 



Kamar dattajai iyayen mu wanda basu da account number ana basu kudin hannu da hannu, an fara biyan kudaden a wasu jahohi dake arewancin najeriya.

0 Response to "Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000)"

Post a Comment