--
Yadda zaku samu Datar MTN 500MB Kyauta Kowacce Rana Acikin Layinku Kalli Yadda zakuyi

Yadda zaku samu Datar MTN 500MB Kyauta Kowacce Rana Acikin Layinku Kalli Yadda zakuyi

>


Assalamu alaikum yan uwa da fatan kuna lafiya satin da ya wuce mun kowa wassu hanyoyi da zakuna samun 500MB a layukan na mtn sai ya kasance duk sun daina aiki.


Yau da yardan Allah mun sake samo muku sabon hanyar na yadda zaku sake samun 500MB a kawoni rana a nayin ku na Mtn.


Wannan shima da vpn ne me suna tocotunnel zamuyi amfani kuma shi wannan baya bukatar wani file kamar na wanda mukayi a baya shi da sauke app din shikenan.


Da farko ka tabbatar kanada data wanda zaka sauke app din ya kasance datan ake bukata koda kamar 15mb ne zai isa.


To yanxu ku sake app din anan saimu fara DOWNLOAD HERE


Bayan kun sauke app din saiku bude shi.Idan ya bude saiku taba inda aka rubuta free user.Zai nuna muku rubutu akan layuka mtn da airtel da sauran su ku duba kasa saiku danna inda aka rubuta update kusani ya kasance kunada data koda 4MB ne a layin dole sai anyi update da data kafin zai fara aiki dan idan bakada data bazaiyi update ba idan kuma kanada data dayawa bayan ka gama saika layi mara data ka cigaba.Saiku taba inda na nuna da zanen nan gasu waje biyu na nanu kubi daya bayan daya saiku zabi Mtn 500MB daily.Kamar haka kenan wannan shine na Farkon zaku zabi Mtn 500MB daily.wannan kuma shine kuma na biyun shima saiku zabi Mtn 500MB daily.idan kun gama saiku danna wannan jan wajen dana nuna da zanen nan.


kuzakuga ya dawo kore kamar na wannan hoton to ku kula a sama zaku ga alaman makulli to yayi connected kenan saiku cigaba da browsing.


Ku turawa abokan k

0 Response to "Yadda zaku samu Datar MTN 500MB Kyauta Kowacce Rana Acikin Layinku Kalli Yadda zakuyi"

Post a Comment