--
Taron maulidin Manzan Allah (S.W.A) yazo da sabon salo a Najeriya Kalli Hotuna

Taron maulidin Manzan Allah (S.W.A) yazo da sabon salo a Najeriya Kalli Hotuna

>


Dubban Al ummar Garin Potiskum ne suka taru a kofar Mai Martaba Sarkin Fika kuma Shugaban Majalisar Sarakuna ta jihar Yobe  

Alhaji Dr Muhammad Abali Ibn Muhammad Idriss  Don Tayashi murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Fiyayyen Halitta Sallahu Alaihi Wassalam .


Suma mutanen garin Daura ta Jihar Katsina A Arewacin Najeriya Sun Gudanar da Zagayen Maulidin Annabi (S) Kamar Yadda Hotuna Suke Nunawa Akasa: 0 Response to "Taron maulidin Manzan Allah (S.W.A) yazo da sabon salo a Najeriya Kalli Hotuna"

Post a Comment