--
Rance Marar Kudin Ruwa: Bankin Nirsal Micro Finance Sun cigaba da Aikawa Mutane Sakon Approved Kowa Ya Zama Cikin Shiri

Rance Marar Kudin Ruwa: Bankin Nirsal Micro Finance Sun cigaba da Aikawa Mutane Sakon Approved Kowa Ya Zama Cikin Shiri

>

Rance Marar Kudin Ruwa: Bankin Nirsal Micro Finance Sun cigaba da Aikawa Mutane Sakon Approved Kowa Ya Zama Cikin Shiri

Kamar yadda kowa ya sani abaya an aikawa dubun nan mutane sakon amincewa da Bayar da bashin Kudin Marar Kudin Ruwa Wato Non-Interest, 

Kuma daga bisani aka tsayar saboda wasu dalilai,  to yanzu andawo ana cigaba da Aikawa mutane sakon,  Idan Har Kasan Ka Cike Wannan Rancen Ka Zama Cikin Shiri Da Yardar Allah,  

Kowa Zai Samu,  Kucigaba da kasancewa Damu Domin Samun Sahihan Labarai Da Dumi Duminsu,  Shafinmu Na Bz News 24/7 

0 Response to "Rance Marar Kudin Ruwa: Bankin Nirsal Micro Finance Sun cigaba da Aikawa Mutane Sakon Approved Kowa Ya Zama Cikin Shiri"

Post a Comment