--
Labari Mai Dadi: Sabuwar Sanarwa Ga Wandanda Suka Samu Approved Daga Nirsal Micro Finance Kuma sukayi Accept Na Offer Letter Suna Jiran Kiran Wayar Vendor Nasu Kuduba Wannan Sako Yanzu!

Labari Mai Dadi: Sabuwar Sanarwa Ga Wandanda Suka Samu Approved Daga Nirsal Micro Finance Kuma sukayi Accept Na Offer Letter Suna Jiran Kiran Wayar Vendor Nasu Kuduba Wannan Sako Yanzu!

>

 


MASHA ALLAH:


Sabuwar sanar wa ta yau Alhamis 21/10/2021 daga bakin VENDOR wanda kuma ya umarci na boye jihar da yake aiki.

Mun tattauna dashi akan menene matsalar da take faruwa ga wadanda suka samu Approved tun daga ranar 16/09/2021 zuwa yau da nake magana dakai ??


GA AMSAR: abinda nake so kusani anan shine mukanmu Muna jiran a turomana sunayan duk wanda yaga approved ne yanzu haka daga CBN. 


Amma ina sanar da duk wanda ya samu Approved da ya kwantar da hankalinsa daga yau Alhamis zuwa wani satin da zamu shiga insha Allahu zamu fara kiran mutane su karbi kayansu.


Ga kuma wanda baya cikin jihar sa kada ya damu idan har sunansa yazo zamu kirashi aduk inda yake saboda haka rashin kasan cewar baka cikin jihar ka wannan ba matsala bane.


Don Allah kowa ya kwantar da hankalinsa.


NAGODE


WANNAN shine gaskiyar yadda mukayi we wannan

0 Response to "Labari Mai Dadi: Sabuwar Sanarwa Ga Wandanda Suka Samu Approved Daga Nirsal Micro Finance Kuma sukayi Accept Na Offer Letter Suna Jiran Kiran Wayar Vendor Nasu Kuduba Wannan Sako Yanzu!"

Post a Comment