--
Jama'a dayawa sunfashe da kuka Bayan  Yar Sheikh Ja'afar || Zainab Ja'afar Mahmud Adam. Tayi wata magana Mai Sosa Rai Akan Mahaifinta Kalli Bidiyo

Jama'a dayawa sunfashe da kuka Bayan Yar Sheikh Ja'afar || Zainab Ja'afar Mahmud Adam. Tayi wata magana Mai Sosa Rai Akan Mahaifinta Kalli Bidiyo

>

Jama'a dayawa sunfashe da kuka Bayan  Yar Sheikh Ja'afar || Zainab Ja'afar Mahmud Adam. Tayi wata magana Mai Sosa Rai Akan Mahaifinta Kalli Bidiyo

A Lokacin Gabatar da taron Nisa'u Sunnah A Garin Kano Wanda Kungiyar Izalah Ta Kasa Ta Shirya, Karo na Farko, Karkashin Jagorancin Shugabanta Na Kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau, 

Angabatar da 'Yar Margayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (R) Malama Zainab Ja'afar Mahmud Adam,  Amatsayin Shugabar Kungiyar Nisa'u Sunnah Reshen Jihar Kano,  

Yayin Jawabinta Tayi Wasu Kalamai Game da Mahaifinta Masu Tayar Da Hankali Da Sosai Rai, Wanda Hakan Yasanya Mutane Da Dama Zubar Da Hawaye A Wajen Taron,  

Kamar Yadda Zaku Kalla Cikin Wannan Bidiyon Dake Qasa:👇
0 Response to "Jama'a dayawa sunfashe da kuka Bayan Yar Sheikh Ja'afar || Zainab Ja'afar Mahmud Adam. Tayi wata magana Mai Sosa Rai Akan Mahaifinta Kalli Bidiyo"

Post a Comment