--
Da Duminsa: Sheikh Abduljabbar Ya Tona Asirin Malaman Da Sukayi Muqabala Dashi Yayi Bayani Dalla Dalla Kalli Bidiyon anan>>>

Da Duminsa: Sheikh Abduljabbar Ya Tona Asirin Malaman Da Sukayi Muqabala Dashi Yayi Bayani Dalla Dalla Kalli Bidiyon anan>>>

>

Tunbayan kammala muqabala da Gwamnatin kano ta Shirya Tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara Kano Da Wasu Bangarori Na Malaman jihar Wadda Ya Hada da bangaren Izala,  Tijjaniyya,  Salafiyya, Da Kadiriyya,  


Akan Wasu Kalamai Da Malaman Suka Zargi Abduljabbar Dasu, Antakai Ruwa Rana Tsakanin Malaman Da Abduljjabar Wanda Da Qarshe Gwamnati Ta Hada Zama Dashi Ranar Asabar, 


Daga Baya Malamin Ya Yanke Shawarar amsa duk Wata Tambaya Acikin Isasshen Lokaci Wanda Tuni Malamin Ya Fara Amsa Wadan nan Tambayoyi Da Akayi Masa,  Ga Bidiyon Tambayoyin Nan Ku Latsa Hoton Dake Qasa Domin Kalla Yanzu:
0 Response to "Da Duminsa: Sheikh Abduljabbar Ya Tona Asirin Malaman Da Sukayi Muqabala Dashi Yayi Bayani Dalla Dalla Kalli Bidiyon anan>>>"

Post a Comment