MTN sun cire masa N50 ta Caller Tune ya kaisu kara Kotu Anbiyashi tarar N5.5M kalli bidiyon Zaman kotun
Friday 19 November 2021
0
Wani dan Najeriya mai suna Emmanuel Anenih a watan Oktoban 2014, ya maka kamfanin sadarwa na MTN a gaban kotu kan cire masa naira hamsin da ...