--
YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna Soyayya.

YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna Soyayya.

>
YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna Soyayya.

Saurayin Nata Yaje Gidansu Anyi Maganar Aure Dashi Harma Shirye Shirye Sunyi Nisa Ta Baiyana Yadda Yayi Ta Bata Kuɗi Tana Siyo Masa Kayan Lefe Ashe Wata Take Haɗawa Ba'ita Ba.😢 Sai Da Ya Rage Saura Kwana Ɗaya Aurensa Kafin Ta Gano Zancen Aurensa Da Wata Budurwar Ta Hanyar Duba Status Ɗin Abokinsa, Wannan Dalilin Yasa Saida Aka Kwantar Da'ita A Gadon Asibiti. ~ Maryam Ta Baiyana Haka Ne A Wata Hira Da Gidan Radio DALA FM Kano.

Hatta Acikin Hirar Maryam Tayi Ta Zubar Da Hawaye, Lamarin Da Jijjiga Zuƙatan Jama'a Dayawa Yasa Wasu Cikin Alhini Da Jimami Haɗeda Tausayin Ƴar Shuwa.😭

Shin An Taɓa Yi Muku Yankan Ƙauna Haka ?

Tin Suna JSS 2 Suke Tare

        ✍️ Bin iliyas

CREDIT :legit Nigeria Hausa 

0 Response to "YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna Soyayya."

Post a Comment