--
baƙin haure ne ke haddasa mafi yawan laifukan da ake aikatawa a kasar.

baƙin haure ne ke haddasa mafi yawan laifukan da ake aikatawa a kasar.

>


The Kwara State Comptroller of Nigeria Immigration Service, NIS, Aminu Shamsuddin, ya ce baƙin haure ne ke haddasa mafi yawan laifukan da ake aikatawa a kasar.

Shamsuddin ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke zantawa da manema in Ilorin, during the 60th anniversary of the service.

The comptroller ya ce Nigeria is surrounded by Francophone countries, waɗanda ƴan ƙasashen desperately loved to stay in Nigeria.

Ya ce illegal immigrants din na da burin shigo wa Nigeria due to socioeconomic hardships in their countries, inda ya ce sai da hukumar NIS ta kara daukar matakan bincike da kuma duba duk wani dan gudun hijira kafin shigowa.

"Wadannan mutane suna tunanin Nigeria is a paradise kuma hakika mu ne mother of Africa.

“Ko dayaushe suna gwagwarmayar zama a cikinmu kuma a shirye suke su kashe makudan kudade don samun fasfo na Najeriya.

“Suna auren ‘yan Najeriya a yunkurinsu na zama ƴan ƙasa, shi ya sa muke duban duk wani bakin haure," in ji shi.

#nhthecitizens

Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding recruitment and different types of updates. 

https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra

CREDIT. Nothern Hibiscus. 


0 Response to "baƙin haure ne ke haddasa mafi yawan laifukan da ake aikatawa a kasar."

Post a Comment