Tofa :Emefiele ya nemi beli a Kotu!
Wednesday 19 July 2023
Comment
Emefiele ya nemi beli a Kotu!
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya roƙi babbar kotun tarayya ta bada belinsa.
Emefiele, wanda shugaban ƙasa Tinubu ya dakatar, ya faɗa wa kotu dalilai 9 domin ta umarci DSS ta sake shi a matsayin beli.
Daga cikin dalilinsa, ya ce tuhumar da gwamnatin Tinubu ke masa tana da beli kuma ba a taɓa gurfanar da shi gaban Kotu ba a rayuwarsa.
Kindly join our WhatsApp group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra
CREDIT. Sahara Reporters Hausa.
0 Response to "Tofa :Emefiele ya nemi beli a Kotu!"
Post a Comment