--
MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU

MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU

>

 MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU 

Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.

Duk wanda yake fama da ciwon ido kowannne iri ne indai ciwo ne insha Allah yayi kokari ya jarraba wannan magani.

Amma banda hakiya ko yana banda glaucoma,amma indai ciwo ne ko Amosani ko kaikai ko wanda idanuwan sa suke yin ja duk zasu iya amfani dashi.

ABINDA ZA'A NEMA:

Yayan Hulba.

Zaka samu yayan Hulba sai a debi karamin chokali a hada da ruwa kofi daya sai a dafa sosai,sai a sauke a barshi ya huce sai a rika wanke idanu dashi .

Amma a tabbata ruwan yana taba gilashin idanun, insha Allah za'a samu sauki.

Allah yasa mu dace

A turawa yan uwa su amfana

Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding health 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IIravnNrHUhEoRofjyuTtN


0 Response to "MAGANIN CIWON IDO KO AMOSANIN IDANU "

Post a Comment