Gwamnatin Najeriya za ta rabawa Sanatocin Najeriya 109 manyan motoci kirar Toyota Landcruiser, za'a rabawa ‘yan majalisar Tarayya 360 motoci kirar Prado.
Saturday 15 July 2023
Comment
Gwamnatin Najeriya za ta rabawa Sanatocin Najeriya 109 manyan motoci kirar Toyota Landcruiser, za'a rabawa ‘yan majalisar Tarayya 360 motoci kirar Prado.
Ana saida Toyota Landcruiser ta yayi a kan Naira miliyan 125, Prado 2023 ta haura Naira miliyan 75 a kasuwa.
Yanzu haka Gwamnatin Najeriya ta bawa kwamitin da ke kula da harkokin majalisar siyo musu motocin. Motocin za su lashe kudi sama da biliyan 40.
CREDIT. PANTAMI.
0 Response to "Gwamnatin Najeriya za ta rabawa Sanatocin Najeriya 109 manyan motoci kirar Toyota Landcruiser, za'a rabawa ‘yan majalisar Tarayya 360 motoci kirar Prado. "
Post a Comment