--
Ya kamata tsohon Gwamnan Zamfara ya kyale masu bincike su yi bincikensu - Ibrahim Soja

Ya kamata tsohon Gwamnan Zamfara ya kyale masu bincike su yi bincikensu - Ibrahim Soja

>Ibrahi Soja Kantin Kwari na jam'iyyar APC ya shawarci tsohon Gwamnan jihar Zamfara da ya kyale sabuwar Gwamnatin jihar ta aiwatar da binciken da take yi.

Soja ya ce ai ciki da gaskiya wuka bata huda shi saboda haka babu dalilin da za a tsaya kai ruwa rana kan zarge-zargen da sabuwar Gwamnati ke yiwa tsohon Gwamna.

Karin bayani, 

https://youtu.be/rvlbxxR1Yu0

Ku shiga Whatapp group din mu 

https://chat.whatsapp.com/GMq7XVb0Eyj8UgOVB1HGlN

CREDIT, Freedom Radio Nigeria via Facebook search. 0 Response to "Ya kamata tsohon Gwamnan Zamfara ya kyale masu bincike su yi bincikensu - Ibrahim Soja"

Post a Comment