Tofa :Masu ganin baiken Abba suna ina lokacin da Ganduje ke rushe Kano - Babban Alhaji Sagagi
Wednesday 7 June 2023
Comment
Babban Alhaji Sagagi na jam'iyyar NNPP ya yi martani ga masu ganin baiken matakin Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf na rushe wasu gine-gine a jihar.
Sagagi ya ce, abin mamaki ne yadda yan APC ke sukar NNPP domin a kan idonsu tsohon Gwamna Ganduje ya dinga yin rushe-rushe wadanda ba su dace ba.
Ya kara da cewa, rusau din da ake yi gyara ne kuma mutanen Kano suna goyon baya.
Me za ku ce?👇👇
CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria via Facebook
0 Response to "Tofa :Masu ganin baiken Abba suna ina lokacin da Ganduje ke rushe Kano - Babban Alhaji Sagagi"
Post a Comment